Headlines

An sanya dokar hana fita a Adamawa

An sanya dokar hana fita a Adamawa

Ko a farkon wannan wata na Yuli da muke ci, an samu tashin hankali a kauyukan Lafiya da Boshikiri. ...

Tinubu ya dawo Najeriya bayan ziyarar aiki a Saint Lucia da Brazil

Tinubu ya dawo Najeriya bayan ziyarar aiki a Saint Lucia da Brazil

Tinubu ya shafe makonni biyu ba ya Najeriya, inda ya yi taruka a ƙasashe daban-daban. ...

Sanatan Abuja ta sauya sheƙa zuwa ADC

Sanatan Abuja ta sauya sheƙa zuwa ADC

Sanatar ta ce rigingimun da ke damun jam’iyyar LP ne suka sa ta fice daga jam’iyyar. ...

Abin da ya faru tsakani na da DSS bayan kama ni — Ɗan Bello

Abin da ya faru tsakani na da DSS bayan kama ni — Ɗan Bello

Sai dai Ɗan Bello ya ce bai yi mamakin kama shi da aka yi ba, domin a Najeriya komai zai iya faruwa. ...

DSS ta saki Ɗan Bello bayan ta kama shi a Kano

DSS ta saki Ɗan Bello bayan ta kama shi a Kano

saukar matashin da ke zaune a ƙasar China a Najeriya ke da wuya jami’an DSS suka yi awon gaba da shi. ...