Headlines

Jami’ar Yobe ta tsunduma yajin aiki

Jami’ar Yobe ta tsunduma yajin aiki

Ƙungiyar ta gindaya wasu sharuɗa kafin ta janye yajin aikin. ...

Lakurawa sun kashe ’yan sanda 3 a Kebbi

Lakurawa sun kashe ’yan sanda 3 a Kebbi

’Yan sandan sun kwanta dama ne a yayin musayar wuta a yayin da ’yan ta’addan da ke ƙoƙarin kai hari ga matafiya a kan Babbar hanyar Gozirma zuwa Till. ...

Direba ya tsere da buhun masara 463

Direba ya tsere da buhun masara 463

Ana zargin wani direban tirela ya gudu da buhunan masara 463 da aka aike shi da su, bayan da ya bai wa ɗan rakiyarsa guba a cikin shayi a yankin Marab ...

Yadda aka kama ɗan bindiga ɗauke da N13m a hanyar Jos

Yadda aka kama ɗan bindiga ɗauke da N13m a hanyar Jos

Dan bindigar da aka kama ya yi yunƙurin ƙwace makamin sojoji amma suka murƙushe shi ...

Ɗalibi ya ƙone budurwarsa mai tsohon ciki har lahira

Ɗalibi ya ƙone budurwarsa mai tsohon ciki har lahira

Wanda ake zargin da budurwar tasa mai shekara 32, dukkansu ɗaliban ajin ƙarshe ne a Jami’ar Fatakwal ...