An Kashe Wani Matashi A Hanyar Tafiya Buɗa Baki A Bauchi
Matasan sun samu rashin jituwa ne tsakaninsu, sakamakon haka ɗaya ya zaro wuƙa mai kaifi ya lallaba ta baya daba wa ɗayan. ...
Matasan sun samu rashin jituwa ne tsakaninsu, sakamakon haka ɗaya ya zaro wuƙa mai kaifi ya lallaba ta baya daba wa ɗayan. ...
Da yawan wayoyin hannu suna fama da wasu abubuwa da ke kawo musu tarnaki wajen yin caji. ...
Jihar Zamfara, inda a can aka kashe Junaidu Fasagora, ta yi ƙaurin suna a wajen hare-haren ’yan bindiga. ...
Ana rade-radin ya mutu ne a wani asibiti a Sakkwato inda yake jinyar rauni da ya samu sanadiyyar harbin bindiga. ...
A ikin waɗanda aka bayyana ana nema ruwa a jallo akwai wata mata, Igoli Ebi. ...