Ɗan Aljeriya ya shiga hannu kan safarar makamai a Zamfara
Bincike ya nuna wanda ake zargin ya jima yana safarar makamai a Jihohin Arewacin Najeriya. ...
Bincike ya nuna wanda ake zargin ya jima yana safarar makamai a Jihohin Arewacin Najeriya. ...
’Yan fashin daji sun kashe ’yan banga huɗu tare da yin awon gaba da wani mai Unguwa a yankin Ƙaramar Hukumar Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna. ...
Bashin da ake bin Nijeriya zai ƙaru zuwa tiriliyan N138 a yayin da Shugaba Tinubu ke shirin ciyo ƙarin bashin tiriliyan N1.8 ...
Jami’an hukumar tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) sun aika mayaƙan Boko Haram kimanin 50 lahira a yayin musayar wuta a Jihar Kaduna. ...
Mayaƙan Boko Haram 30 sun sheka lahira bayan da sojoji suka ragargaje su a yankin Kareto da ke Jihar Borno ...