Headlines

Makomar Mutanen Da Aka Wanke Daga Zargin Alaƙa Da Boko Haram

Makomar Mutanen Da Aka Wanke Daga Zargin Alaƙa Da Boko Haram

Wasu sun shafe kusan shekara goma a tsare sai yanzu aka gano ba su da laifi. ...

Gwamnatin Yobe za ta yi wa ma’aikata da ’yan fansho ƙarin kuɗi

Gwamnatin Yobe za ta yi wa ma’aikata da ’yan fansho ƙarin kuɗi

An bukaci ma’aikatan da su jajirce wajen ci gaba da gudanar da ayyukansu yadda ake bukata. ...

Gwamnatin Tarayya ta ayyana hutu ranar Juma’a da Litinin masu zuwa

Gwamnatin Tarayya ta ayyana hutu ranar Juma’a da Litinin masu zuwa

An buƙaci’yan Nijeriya da su yi amfani da lokacin wajen yaɗa soyayya da ƙaunar juna domin tabbatar da haɗin kai da samun aminci. ...

’Yan baro sun yi zanga-zangar korarsu daga kasuwa a Kano

’Yan baro sun yi zanga-zangar korarsu daga kasuwa a Kano

Masu zanga-zangar na zargin shugaban Kasuwar Sabon Gari da tilasta musu barin kasuwar. ...

Sanatoci sun halarci jana’izar sojojin da aka kashe a Delta

Sanatoci sun halarci jana’izar sojojin da aka kashe a Delta

An yi jana’izar dakarun da suka sadaukar da rayukansu domin ƙasar nan a maƙabartar sojoji ta ƙasa da ke Abuja a ranar Laraba. ...