Headlines

KAROTA ta kama motoci 4 makare da barasa a Kano

KAROTA ta kama motoci 4 makare da barasa a Kano

An haramta shan barasa a kowanne lokaci, musamman yanzu da ake cikin wata mai alfarma na Ramadana. ...

Abba ya rage wa maniyyatan Kano kuɗin Hajjin bana

Abba ya rage wa maniyyatan Kano kuɗin Hajjin bana

Abba ya yi wa maniyyatan Kano ragin kuɗin ne sakamakon tsadar da kujerar Hajjin bana ta yi. ...

Dole mu ayyana masu garkuwa da mutane a matsayin ’yan ta’adda — Tinubu

Dole mu ayyana masu garkuwa da mutane a matsayin ’yan ta’adda — Tinubu

Tinubu ya ce waɗanda suke sace yara matsorata ne da ba za su iya gaba da gaba da sojojin Najeriya ba. ...

Kasurgumin ɗan bindiga Janbros ne ya saci ɗaliban Kuriga — Majiyoyi

Kasurgumin ɗan bindiga Janbros ne ya saci ɗaliban Kuriga — Majiyoyi

Ɗaya ne daga cikin manyan ’yan ta’addar da ake zargi da kashe-kashe da sace-sacen mutane a Arewa maso Yammacin Najeriya. ...

Har Yanzu Ɗaliban Kuriga Ba Su Haɗu Da Iyayensu Ba

Har Yanzu Ɗaliban Kuriga Ba Su Haɗu Da Iyayensu Ba

Ɗaliban na ci gaba da samun kulawa a hannun ma’aikatar kula da jin daɗi da walwalar jama’a ta Jihar Kaduna. ...