Headlines

‘Za mu soma Itikafi tunda bizar Umrah ta gagara samu’

‘Za mu soma Itikafi tunda bizar Umrah ta gagara samu’

Daruruwan musulmi za su yi ibadar Itikafi a masallacin na unguwar sabuwar Madina a bana. ...

Cibiyar Sarki Salman ta yi rabon tallafin abinci a Kano

Cibiyar Sarki Salman ta yi rabon tallafin abinci a Kano

Muna fata nan gaba ma za su sake kawo mana kwatankwacin irin wannan tallafi. ...

Za a saki mutum 200 da aka wanke daga zargin alaƙa da Boko Haram a Borno

Za a saki mutum 200 da aka wanke daga zargin alaƙa da Boko Haram a Borno

Mutanen da za a saki ba su da wata mummunar aƙida mai barazana da kasancewarsu a cikin al’umma. ...

Za a naɗa ɗan Kwankwaso Kwamishina a Kano

Za a naɗa ɗan Kwankwaso Kwamishina a Kano

Naɗin muƙamin na zuwa ne bayan miƙa buƙatar kafa sabbin ma’aikatu da Gwamnatin Kano ta yi. ...

Bassirou Diomaye Faye: Wane ne ɗan adawar da ya zama Shugaban Ƙasar Senegal?

Bassirou Diomaye Faye: Wane ne ɗan adawar da ya zama Shugaban Ƙasar Senegal?

Zaɓe na da aka yi ya nuna al’ummar Senegal sun amince su tsame kansu daga abubuwan da suka faru a baya. ...