Headlines

Kotu ta yanke wa ɗan Chinan da ya kashe Ummita hukuncin rataya

Kotu ta yanke wa ɗan Chinan da ya kashe Ummita hukuncin rataya

Kotun ta samu ɗan Chinan da laifin kashe budurwarsa UmmuKulthum Sani Buhari wadda aka fi sani da Ummita. ...

Amurka ta juya wa Isra’ila baya a taron MDD kan tsagaita wuta a Gaza

Amurka ta juya wa Isra’ila baya a taron MDD kan tsagaita wuta a Gaza

Ran Netanyahu ya ɓaci bayan amincewa da ƙudurin kwamitin sulhu na MDD kan tsagaita wuta a Gaza. ...

An fara zawarcin ’yan wasa a Turai

An fara zawarcin ’yan wasa a Turai

Nottingham Forest na fuskantar yanayin da dole ta sayar da ɗaya daga cikin fitattun ’yan wasanta. ...

“Shekara 8 Ina Tara Kuɗin Hajji Amma Yanzu Dole Na Fasa Zuwa”

“Shekara 8 Ina Tara Kuɗin Hajji Amma Yanzu Dole Na Fasa Zuwa”

Tuni wasu maniyyatan suka ce sun cire rai bayan ƙarin N1.9m ...

’Yan sanda sun kama sojan gona a Kaduna

’Yan sanda sun kama sojan gona a Kaduna

Sojan gonan ya shiga hannu ne bayan da wani mutum ya shigar da kara a ofishin ‘yan sanda. ...