Headlines

Sojan Isra’ila ya kashe kansa saboda firgicin yaƙin Gaza

Sojan Isra’ila ya kashe kansa saboda firgicin yaƙin Gaza

Adadin sojojin da suka kashe kansu ya ƙaru tun bayan ɓarkewar yakin Gaza a watan Oktoban 2023. ...

Wata bas mai daukar fasinja 56 ta yi hatsari a Jos

Wata bas mai daukar fasinja 56 ta yi hatsari a Jos

Motar mai daukar fasinjoji 56 ta yi hatsari ne bayan isowarta Mahadar Vom da Anguldi da ke Jos, daga Fatakwal, babban birnin Jihar Ribas. ...

’Yan Boko Haram sun kashe mutum 9, sun Jikkata 4 a Borno

’Yan Boko Haram sun kashe mutum 9, sun Jikkata 4 a Borno

An kashe mutane tara tare da jikkata wasu huɗu a wani da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka kai yankin a Malam Fatori da ke Jihar Borno. ...

Sarkin Ibadan ya rasu yayin da ake shirin bikin cikarsa shekara guda a mulki

Sarkin Ibadan ya rasu yayin da ake shirin bikin cikarsa shekara guda a mulki

Oba Owolabi Olakulehin ya rasu yana da shekara 90, a yayin da ake shirye-shiryen bukukuwan cikarsa shekara guda a bisa karagar mulki ...

Turji: Gwamnatin Sakkwato ta ba da sharadin sulhu da ’yan ta’adda

Turji: Gwamnatin Sakkwato ta ba da sharadin sulhu da ’yan ta’adda

“Idan har da gaske yana neman sulhu, to sai ya nuna a aikace, ya dakatar da hare-hare kan ƙauyuka tare da sakin duk mutanen da ke hannunsa ba tare da ...