Headlines

Zulum ya musanta shirin ficewa daga APC

Zulum ya musanta shirin ficewa daga APC

Zulum ya ce yana nan daram a jam’iyyarsa ta APC. ...

Gwamna ya gargaɗi sarakuna kan mamaye filayen kiwo a Gombe

Gwamna ya gargaɗi sarakuna kan mamaye filayen kiwo a Gombe

Gwamnan ya roƙi makiyaya da su guji shiga gonaki domin hakan na haifar da rikici maras amfani. ...

Majalisar Dattawa ta gindaya sharaɗin dawo da Sanata Natasha

Majalisar Dattawa ta gindaya sharaɗin dawo da Sanata Natasha

Kotu ta ce kada hukuncin ya yi tsaurin da zai hana aiwatar da ayyukan mazaɓar ɗan majalisa da aka dakatar. ...

Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutum 50 a Amurka

Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutum 50 a Amurka

Baturen ’yan sandan yankin Kerr County, ya sanar da cewa masu aikin ceto sun yi nasarar kubutar da mutane sama da 800 ...

An kama ɗan Najeriya yana taimaka wa Rasha a yaƙinta da Ukraine

An kama ɗan Najeriya yana taimaka wa Rasha a yaƙinta da Ukraine

Mutumin ya shafe shekaru huɗu yana zaune a ƙasar Rasha kafin a kama shi akan laifin da ke da nasaba da miyagun ƙwayoyi. ...