Headlines

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 41 a Nijar

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 41 a Nijar

Sanarwar da aka karanto a tashar talabijin ta ƙasar ta ƙara da cewa an yi asarar dakaru 10. ...

2027: Ana raɗe-raɗin Sanata Lamiɗo zai fice daga APC zuwa ADC

2027: Ana raɗe-raɗin Sanata Lamiɗo zai fice daga APC zuwa ADC

Rahotanni sun nuna cewar Sanatan ba ya ga-maciji da wasu shugabannin APC a Jihar Sakkwato. ...

Gonakin Koko: Mata sun yi barazanar zanga-zanga tsirara a Kuros Riba

Gonakin Koko: Mata sun yi barazanar zanga-zanga tsirara a Kuros Riba

Matan matuƙar gwamnatin ta sayar da gonakin za su rasa abin da za su ciyar da iyalansu. ...

Kwankwaso ba zai yi mana takara a 2027 ba — NNPP

Kwankwaso ba zai yi mana takara a 2027 ba — NNPP

Shugaban jam’iyyar ya ce Kwankwaso ya ja musu rigingimu ba gaira ba dalili. ...

Tinubu ko ɗansa zai naɗa shugaban INEC, APC sai ta faɗi zaɓen 2027 — Dalung

Tinubu ko ɗansa zai naɗa shugaban INEC, APC sai ta faɗi zaɓen 2027 — Dalung

Tsohon ministan ya ce APC wata mafaka ce ta gurɓattun ‘yan siyasa. ...