Headlines

Gwamnan Bauchi ya ƙaddamar da kwamitin ƙirƙiro da sabbin masarautu

Gwamnan Bauchi ya ƙaddamar da kwamitin ƙirƙiro da sabbin masarautu

An ƙaddamar da kwamitin ne a wani mataki na magance buƙatu daga al’ummomi daban-daban da kuma inganta al’adu da tsarin mulki na asali a faɗin Jihar Ba ...

Abba ya naɗa Ahmed Musa a matsayin Babban Manajan Kano Pillars

Abba ya naɗa Ahmed Musa a matsayin Babban Manajan Kano Pillars

Gwamnan ya ce yana da yaƙinin sauyin da aka yi wa ƙungiyar zai haifar da kyakkyawan sakamako. ...

An gano wasu bama-bamai 56 da ISWAP suka binne a Borno

An gano wasu bama-bamai 56 da ISWAP suka binne a Borno

Sojojin sun kuma daƙile wani harin da ka iya zama wani babban harin da zai haifar da mummunan ɓarnar rayuka da dukiyoyi. ...

“ADC za ta fuskanci matsala wajen zaɓen wanda zai yi mata takarar shugaban ƙasa”

“ADC za ta fuskanci matsala wajen zaɓen wanda zai yi mata takarar shugaban ƙasa”

Ya ce haɗakar ADC ta yi kama da wadda aka yi wajen kafa jam’iyyar APC a 2015. ...

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda da ƙwato makamai a Borno

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda da ƙwato makamai a Borno

Sojoji sun yi artabu da wasu gungun ’yan ta’adda da ke yunƙurin tsallakawa zuwa yankin Dar-Jamal da ke kusa da Axis na Miyanti. ...