Headlines

Yadda labaran karya suka kusa kashe min aure — Lai Mohammed

Yadda labaran karya suka kusa kashe min aure — Lai Mohammed

Tsohon ministan ya ce labaran karya na taba ƙima da darajar mutane. ...

’Yan sanda sun dakile harin ’yan bindiga a Kaduna

’Yan sanda sun dakile harin ’yan bindiga a Kaduna

Maharan sun tare hanyar da nufin sace matafiya, kafin daga bisani ‘yan sanda suka fatattake su. ...

Sojoji sun fitar da sunayen mutum 97 da suke nema ruwa a jallo

Sojoji sun fitar da sunayen mutum 97 da suke nema ruwa a jallo

A Arewa maso Tsakiya da Kudu maso Gabas mutum 21 ne hukumar ta sanar tana nema ruwa a jallo. ...

Mutumin da ke samun N15m a wata wajen kwaikwayon mabarata

Mutumin da ke samun N15m a wata wajen kwaikwayon mabarata

Yana samun Dalar Amurka 9,730 (kimanin Naira miliyan 15 da dubu 512 da 928 da kwabo 20 duk wata. ...

NDLEA ta ƙone gonar tabar wiwi a Edo

NDLEA ta ƙone gonar tabar wiwi a Edo

An kama wasu bisa zargin mallakar wiwi mai nauyin kilo 125.3; da kwalaben maganin Kodin 30 a Kano. ...