Headlines

Murna ta ɓarke a Maigatari bayan Nijar ta buɗe iyakarta da Najeriya

Murna ta ɓarke a Maigatari bayan Nijar ta buɗe iyakarta da Najeriya

Saura ƙiris na sauya matsugunni amma yanzu da aka buɗe kan iyakar na samu nutsuwa da kwanciyar hankali. ...

Najeriya ta doke Ghana a wasan sada zumunta

Najeriya ta doke Ghana a wasan sada zumunta

Tarihi ya nuna sau 56 Najeriya da Ghana suka kara a fagen kwallon kafa. ...

An kashe sabon ango a harin da aka kai kasuwa a Neja

An kashe sabon ango a harin da aka kai kasuwa a Neja

Harin na zuwa ne yayin da a bayan nan rundunar ’yan sandan jihar ta hana ’yan banga ayyukan inganta tsaro da suke yi a yankin. ...

Almajirai 15 da aka sace a Sakkwato sun shaƙi iskar ’yanci

Almajirai 15 da aka sace a Sakkwato sun shaƙi iskar ’yanci

Ɗaliban sun shaki iskar ’yanci bayan shafe makonni biyu a hannun ’yan bindigar da suka yi garkuwa da su. ...

Saudiyya Ta Hana ‘Yan Najeriya Bizar Umarah

Saudiyya Ta Hana ‘Yan Najeriya Bizar Umarah

Kididdigar da muka yi a shekarar da ta gabata, mutum miliyan 25 suka yi Umara. ...