Headlines

Ɗalibai biyu sun mutu a turmutsutsun rabon kayan abinci a Nasarawa

Ɗalibai biyu sun mutu a turmutsutsun rabon kayan abinci a Nasarawa

Ɗalibai mata biyu sun riga mu gidan gaskiya a wajen karɓar rabon tallafin abinci a Jami’ar Jihar Nasarawa. ...

Masu zargin an yi cushe a Kasafin Kuɗi ba su da lissafi — Tinubu

Masu zargin an yi cushe a Kasafin Kuɗi ba su da lissafi — Tinubu

Ina sane da duk wani lisaffi na jimillar kuɗin da aka kiyasta a Kasafin Kuɗin da ya gabatar wa Majalisar Dokokin. ...

An yi wa mara lafiya dashen ƙodar alade a Amurka

An yi wa mara lafiya dashen ƙodar alade a Amurka

Shi ne karon farko da aka samu nasarar yi wani marar lafiya dashen kodar da ke gargarar karshe. ...

‘Ana bai wa waɗanda ba su cancanta ba kwangiloli na miliyoyin Naira a Kano’

‘Ana bai wa waɗanda ba su cancanta ba kwangiloli na miliyoyin Naira a Kano’

Akwai ’yan kwangilar da ko cebur ba su mallaka ba amma an danka musu kwangila ta miliyoyin nairori. ...

‘Yan bindiga sun sace fasinjoji a hanyar Katsina

‘Yan bindiga sun sace fasinjoji a hanyar Katsina

Lamarin ya faru ne a tsakanin ƙauyukan Burdugau da ‘Yargoje da ke kan hanyar Ƙanƙara. ...