Headlines

Mazauna Abuja Na Shan Ruwa A Kududdufi Ɗaya Da Shanu

Mazauna Abuja Na Shan Ruwa A Kududdufi Ɗaya Da Shanu

Mata na fita neman ruwa tun ƙarfe huɗu na Asuba domin samo ruwan amfanin gida. ...

Kotu ta yanke wa Robinho hukuncin zaman waƙafi na shekara tara kan laifin fyaɗe

Kotu ta yanke wa Robinho hukuncin zaman waƙafi na shekara tara kan laifin fyaɗe

Kotun Italiya ta ce dan wasan zai zaman waƙafin ne a Brazil ba sai an miƙa mata shi ba. ...

NAJERIYA A YAU: ‘Kimiyya Ake Buƙata A Fannin Shari’a Ba Ƙarin Albashin Alƙalai Ba’

NAJERIYA A YAU: ‘Kimiyya Ake Buƙata A Fannin Shari’a Ba Ƙarin Albashin Alƙalai Ba’

Fannin shari’a musamman alkalai a matakin tarayya sun samu kari kan albashinsu na baya. ...

Diphtheria ta yi ajalin yara 4 a Kano

Diphtheria ta yi ajalin yara 4 a Kano

Kazalika, wasu yara 28 sun kamu da cutar a karamar hukumar. ...

’Yan bindiga sun hallaka gomman mutane a Neja

’Yan bindiga sun hallaka gomman mutane a Neja

Maharan sun bude wuta yayin da ake tsaka da cin kasuwa. ...