Headlines

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

A ganinku ta wace hanya za a inganta tsarin makarantun tsangaya ta yadda almajirai ba za su riƙa yin bara ba? ...

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54

Marigayin ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya. ...

Zaɓen Ondo: Ɗan takarar PDP ya garzaya kotu

Zaɓen Ondo: Ɗan takarar PDP ya garzaya kotu

Ɗan takarar na PDP ya ce bai gamsu da sakamakon zaɓen Gwamnan Jihar da INEC ta ayyana ba. ...

Sarakunan gargajiya ba sa tsoron gwamnoni — Sarkin Musulmi 

Sarakunan gargajiya ba sa tsoron gwamnoni — Sarkin Musulmi 

Sarkin ya ce sarakunan gargajiya ba sa tsoron gwamnoni face suna mutunta kansu ne da kuma gudun magana. ...

Zargin Kwartanci: Allah Zai bi min haƙƙina a lahira — Wanda yake ƙara 

Zargin Kwartanci: Allah Zai bi min haƙƙina a lahira — Wanda yake ƙara 

Mijin matar ya ce ko da kotu ta wanke waɗanda yake zargin Allah zai saka masa cin amanar da aka masa. ...