Headlines

’Yan sanda sun nemi Murja Kunya ta biya su diyyar Naira dubu 500

’Yan sanda sun nemi Murja Kunya ta biya su diyyar Naira dubu 500

Mai Shari’a Nasiru Saminu ya ɗage sauraron shari’ar zuwa ranar 25 ga Maris domin yanke hukunci. ...

Gobara ta yi ta’adi a Kasuwar Idumota da ke Legas

Gobara ta yi ta’adi a Kasuwar Idumota da ke Legas

Gobarar ta yi ta’adi bangaren da ya fi shahara da kasuwancin tufafi da takalma da jakunkuna. ...

An ayyana Tukur Mamu da wasu 14 a matsayin masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Nijeriya 

An ayyana Tukur Mamu da wasu 14 a matsayin masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Nijeriya 

Tun a watan Satumba na 2022 Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya DSS ta kama Tukur Mamu kan zargin alaƙa da ta’addanci. ...

Majalisa Za Ta Gayyaci Emefiele Kan Bashin N30trn Da Gwamnatin Buhari Ta Karɓa

Majalisa Za Ta Gayyaci Emefiele Kan Bashin N30trn Da Gwamnatin Buhari Ta Karɓa

Majalisar za ta buƙaci Emefiele ya yi mata bayani a kan bashin Naira tiriliyan 30 da CBN ya bai wa Gwamnatin Buhari. ...

Kotu Ta Daure Barawon Alqur’ani Watanni 15 A Abuja

Kotu Ta Daure Barawon Alqur’ani Watanni 15 A Abuja

Alƙalin kotun ya bai wa Terkaa zaɓin biyan tara ta Naira Dubu Arba’in. ...