Headlines

Yajin Aiki: Ƙungiyar Ƙwadago Za Ta Bi Sahun SSANU Da NASU

Yajin Aiki: Ƙungiyar Ƙwadago Za Ta Bi Sahun SSANU Da NASU

Gwamnatin Tarayya ta gaza cika yarjejeniyar da suka kulla da ita tun a shekarar 2009. ...

Magidancin da ke tafiyar kilomita 9 domin karɓo sadakar abincin buɗa baki

Magidancin da ke tafiyar kilomita 9 domin karɓo sadakar abincin buɗa baki

Sau da yawa idan na kai abincin sadakar gida, ba na samun ko loma daya saboda yawan iyalana. ...

Tudor ya maye gurbin Sarri a matsayin kocin Lazio

Tudor ya maye gurbin Sarri a matsayin kocin Lazio

Tudor ya taka leda a Juventus a matakin dan kwallo tsakanin 1998 zuwa 2007. ...

Dan ƙunar baƙin wake ya kashe kansa a Borno

Dan ƙunar baƙin wake ya kashe kansa a Borno

Dan ƙunar baƙin waken ya tayar da bom din kafin ya karasa masallacin da ake sallar Asham. ...

An ceto mutum 16 daga hannun ’yan bindiga a Kaduna

An ceto mutum 16 daga hannun ’yan bindiga a Kaduna

Sojoji sun bi ’yan bindigar, inda suka yi musayar wuta daga bisani kuma suka kuɓutar da mutanen 16. ...