Headlines

Kebbi: PDP za ta yi haɗaka don ƙalubalantar APC a zaɓen 2027

Kebbi: PDP za ta yi haɗaka don ƙalubalantar APC a zaɓen 2027

Jam’iyyar ta ce za ta sulhu da duk waɗanda aka ɓata wa don tunkarar zaɓen 2027. ...

Mutanen Sakkwato na neman ɗaukin gwamnati game da Bello Turji

Mutanen Sakkwato na neman ɗaukin gwamnati game da Bello Turji

Turji ya bai wa mutanen yankin umarnin gina masa dama na ruwa. ...

Babu wanda zai manta da gudunmawar da Wike ya ba ni — Fubara

Babu wanda zai manta da gudunmawar da Wike ya ba ni — Fubara

Gwamnan ya ce magoya bayansa sun rungumi sulhu su zauna lafiya da kowa. ...

An samu amincewar yi wa Dantata jana’iza a Madina

An samu amincewar yi wa Dantata jana’iza a Madina

Za a ɗauki Aminu Alhassan Ɗantata daga Abu Dhabi zuwa Madina. Za a yi jana’iza gobe [Litinin] da safe in sha Allah. ...

Van Nistelrooy ya ajiye aikin horas da Leicester City

Van Nistelrooy ya ajiye aikin horas da Leicester City

Ana sa ran tsohon Kocin Burnley da Everton, Sean Dyche ya maye gurbin da Nistelrooy ya bari. ...