Headlines

Ciyaman ya naɗa hadimai kan harkokin doya da yalo a Enugu

Ciyaman ya naɗa hadimai kan harkokin doya da yalo a Enugu

Hadiman guda biyu za su kula da harkokin da suka shafi doya, yalo da kuma attaruhu. ...

Ina gargaɗin Kwankwaso kan tsoma baki a rikicin masarautar Kano — Ata

Ina gargaɗin Kwankwaso kan tsoma baki a rikicin masarautar Kano — Ata

Sabon ministan ya ce kalaman Kwankwaso za su iya zama raini ga kotu. ...

Kwalara ta kashe mutum 1 wasu 60 na a asibiti a Filato

Kwalara ta kashe mutum 1 wasu 60 na a asibiti a Filato

Mutum daya ya rasu wasu 60 na karbar magani bayan an garzaya da su asibiti a sakamakon bullar cutar Kwalara a yankin Karamar Hukumar Kanam da ke Jihar ...

Mutum 25 sun rasu bayan bullar sabuwar Annoba a Sakkwato

Mutum 25 sun rasu bayan bullar sabuwar Annoba a Sakkwato

Kwamishinar Lafiya ta Jiha Sakkwato, Hajiya Asabe Balarabe ta bayyana cewa mutum 1, 160 ne annobar ta sama, amma 25 daga cikinsu sun rasu, wasu 15 sun ...

Musabakar Al-Kura’ni: An karrama Gwarazan Shekara na Jihar Kogi

Musabakar Al-Kura’ni: An karrama Gwarazan Shekara na Jihar Kogi

Alaramma Abdulhalim Yunus da Hafiza Amina Idris Tahir sun zama Gwarazan Shekara na Gasar Alkur’ani na shekarar 2024 a Jihar Kogi. ...