Sarkin Zazzau ya ziyarci iyalan ’yan ɗaurin auren da aka kashe a Filato
Sarkin ya tabbatar da cewa Gwamnatin Tarayya da Gwamnatin Kaduna na aiki don ganin an hukunta waɗanda ke da hannu a lamarin. ...
Sarkin ya tabbatar da cewa Gwamnatin Tarayya da Gwamnatin Kaduna na aiki don ganin an hukunta waɗanda ke da hannu a lamarin. ...
Waɗanda lamarin ya rutsa da su, galibi ’yan ƙabilar Gotala ne, suna kan hanyarsu ta zuwa babbar kasuwar Buni yadi ne a lokacin da motarsu ta taka wani ...
Shaidun gani da ido a wurin sun bayyana cewa, duk ƙoƙarin da direban motar ya yi na hana afkuwar lamarin ya ci tura. ...
Wannan hari na ba-zata da gungun ƙudan zumar suka kai ya tilastawa ɗalibai da malaman makarantar tserewa daga harabar makarantar domin neman tsira. ...
Ganduje ya bayyana rashin lafiya a matsayin dalilin da ya sa ya ajiye shugabancin jam’iyyar. ...