Headlines

Ganduje ya yi murabus daga shugabancin jam’iyyar APC

Ganduje ya yi murabus daga shugabancin jam’iyyar APC

Ganduje ya bayyana rashin lafiya a matsayin dalilin da ya sa ya ajiye shugabancin jam’iyyar. ...

Sojoji sun yi wa ’yan bindiga luguden wuta a Neja

Sojoji sun yi wa ’yan bindiga luguden wuta a Neja

Sojojin sun kai harin ne a matsayin ramuwar gayya. ...

’Yan sanda sun kama ɓarayi 5, sun ƙwato kuɗi da makamai a Gombe

’Yan sanda sun kama ɓarayi 5, sun ƙwato kuɗi da makamai a Gombe

Rundunar ta ce ,a ta gurfanar da su a gaban kotu da zarar ta kammala bincike. ...

Ribas: Duk wani rikici tsakanina da Fubara ya ƙare – Wike

Ribas: Duk wani rikici tsakanina da Fubara ya ƙare – Wike

Yanzu ɓangarorin biyun sun amince su yi aiki tare domin ci gaban Jihar Ribas. ...

NDLEA ta kafa cibiyar kula da masu shaye-shaye a Yobe 

NDLEA ta kafa cibiyar kula da masu shaye-shaye a Yobe 

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta  kafa karamar cibiyar kula da muggan kwayoyi a Damaturu babban birnin jihar Yobe. ...