Tinubu ya rattaba hannu kan sababbin dokokin haraji
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya sa hannu kan sababbin dokokin haraji guda hudu da a watannin baya suka jawo cece-kuce da zazzafar muhawara a faɗin Najeri ...
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya sa hannu kan sababbin dokokin haraji guda hudu da a watannin baya suka jawo cece-kuce da zazzafar muhawara a faɗin Najeri ...
Doctor Zainab Muhammad na daya daga cikin mata a Arewacin Najeriya da ta jajirce tare da kudirin cika burinta na karantar kimiyya duk da kalubalen da ...
A ƙarshen watan Yunin da muke ciki ne kwantiraginsa na farko zai ƙare a ƙungiyar da ke Saudiyya. ...
Yana da ’ya’ya kimanin 100 da jikoki 406, da tattaba-kunne 100, wadanda su ma suka gaje shi a fannin haddar Al-Qur’ani. ...
A shekarar 2024 UNICEF ta tallafawa jinyar yara kimanin dubu 600 da ke fama da matsanancin halin rashin abinci mai gina jiki, tare da yi wa yara miliy ...