Headlines

Gwamnatin Yobe ta ware fiye da N100m domin ciyarwar Azumi

Gwamnatin Yobe ta ware fiye da N100m domin ciyarwar Azumi

Musulmi marasa galihu kimanin 16,800 ne ke cin moriyar shirin na rabon abincin duk rana. ...

Ɗaliban Kuriga: Halin da na shiga bayan sace ’ya’yana biyar —Mahaifiya

Ɗaliban Kuriga: Halin da na shiga bayan sace ’ya’yana biyar —Mahaifiya

Ni da matata ba ma iya barci tun da aka sace mana da. Muna neman taimako. ...

Tinubu ya naɗa mace Shugabar Hukumar NEMA

Tinubu ya naɗa mace Shugabar Hukumar NEMA

Sabuwar shugabar ta shafe fiye da shekaru 20 tana gwagwarmaya a madafan iko daban-daban. ...

Sojoji sun buƙaci EFCC ta bankaɗo masu ɗaukar nauyin ta’addanci

Sojoji sun buƙaci EFCC ta bankaɗo masu ɗaukar nauyin ta’addanci

Akwai dabarun tunkarar matsalar ta’addanci da ba a buƙatar amfani da ƙarfin tuwo. ...

Kwastam ta kama makamai da kakin sojoji a tashar Legas

Kwastam ta kama makamai da kakin sojoji a tashar Legas

Makaman da aka kama sun haɗa da bindigogi masu sarrafa kansu da kuma wasu nau’in bindigogin. ...