Headlines

Gwamnatin Gombe za ta biya ’yan fansho Naira biliyan 6.6 kuɗin ritaya

Gwamnatin Gombe za ta biya ’yan fansho Naira biliyan 6.6 kuɗin ritaya

Gwamnatin Inuwa Yahaya za ta cike gibin bashin da ta gada, wanda ya kai sama da Naira biliyan 21 a shekarar 2019. ...

Arsenal za ta ɗauki ɗan ƙwallon Brentford Christian Norgaard

Arsenal za ta ɗauki ɗan ƙwallon Brentford Christian Norgaard

Arsenal za ta ɗauki ɗan wasan na tawagar Denmark mai shekara 31 kan £10m. ...

Za mu ci gaba da tattaunawa da Iran kan yarjejeniyar nukiliya — Trump

Za mu ci gaba da tattaunawa da Iran kan yarjejeniyar nukiliya — Trump

Ban damu dole sai na ƙulla wata yarjejeniya da su [Iran] ba,” a cewar Trump. ...

’Yan sanda sun kashe ’yan fashi 2, sun kama wasu a Kaduna

’Yan sanda sun kashe ’yan fashi 2, sun kama wasu a Kaduna

Rundunar ta yi artabu da ‘yan fashin sannan suka kashe biyu daga cikinsu. ...

Gwamnan Nasarawa ya sanya wa gadar sama sunan Tinubu

Gwamnan Nasarawa ya sanya wa gadar sama sunan Tinubu

Tinubu ya nuna jin daɗinsa kan yadda gwamnan jihar ya karrama shi. ...