Headlines

’Yan bindiga sun kashe ɗan sanda, sun jikkata wasu 3 a Zariya

’Yan bindiga sun kashe ɗan sanda, sun jikkata wasu 3 a Zariya

Maharan sun yi musayar wuta da ‘yan sandan kafin su kashe ɗaya daga cikinsu. ...

An ɗaure mutum 6 shekaru 120 kan satar yara a Kano

An ɗaure mutum 6 shekaru 120 kan satar yara a Kano

Alƙalin kotun ta ce an same su da laifin daban-daban wanda hakan ya sa aka yi musu hukunci. ...

PDP ta mayar wa da na hannun damar Wike kujerarsa ta sakatarenta

PDP ta mayar wa da na hannun damar Wike kujerarsa ta sakatarenta

Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta mayar da na hannun damar Ministan Abuja Nyesom Wike, wato Samuel Anyanwu kan kujerarsa ta Sakataren jam’iy ...

Isra’ila da Iran sun ci gaba da musayar wuta duk da sanarwar tsagaita wuta

Isra’ila da Iran sun ci gaba da musayar wuta duk da sanarwar tsagaita wuta

Kasar Iran ta zargi Isra’ila da kai mata hari a safiyar Talata bayan Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da tsagaita wuta ...

Bello Turji ya kashe ’yan sa-kai sama da 40 a Zamfara

Bello Turji ya kashe ’yan sa-kai sama da 40 a Zamfara

Daya daga cikin manyan ’yan bindigar da suka addabi Najeriya, Bello Turji ya kashe ’yan sa-kai sama da 40 a wani harin kwanton bauna da ya kai a jihar ...