Headlines

Lakurawa: Yadda sojoji ke aikin murkushe ’yan ta’adda

Lakurawa: Yadda sojoji ke aikin murkushe ’yan ta’adda

Ministan tsaro ya ce al’ummar yankunan da Lakurawa suka addaba a Jihar Kebbi shaida ne a kan yadda sojoji suka ragargaji mayakan suka fatattake ...

Sauya dokar haraji: ’Yan Arewa a majalisa sun nuna damuwa

Sauya dokar haraji: ’Yan Arewa a majalisa sun nuna damuwa

’Yan Arewa a Majalisar Wakilai sun nuna damuwa cewa kudirorin Shugaba Tinubu na sake dokar haraji zai kara gurgunta tattalin arziki da matsin rayuwa d ...

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Ake Ɗaukar Masu Ƙwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Ake Ɗaukar Masu Ƙwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?

Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa masu ɗaukar aiki suka fi sha’awar masu ƙwarewa fiye da masu kwalin digiri kawai. ...

Zargin kwartanci: Kotu ta wanke Kwamishinan Jigawa

Zargin kwartanci: Kotu ta wanke Kwamishinan Jigawa

Kotun ta ja hankalin Hisbah kan gudanar da bincike kafin gurfanar da mutum a kotu. ...

Gwamnatin Obasanjo ce ta kafa tarihin cin hanci da rashawa mafi muni a Najeriya — Fadar Shugaban Ƙasa

Gwamnatin Obasanjo ce ta kafa tarihin cin hanci da rashawa mafi muni a Najeriya — Fadar Shugaban Ƙasa

Obasanjo ba shi da kimar sukar gwamnati mai ci, la’akari da irin ɓarnar da ya yi a zamaninsa. ...