Muna aiki ba dare ba rana domin ceto ɗaliban Kuriga — Gwamnatin Kaduna
Yau mako ɗaya ke nan da ’yan bindiga suka sace ɗalibai 287 a ƙauyen Kuriga da Jihar Kaduna. ...
Yau mako ɗaya ke nan da ’yan bindiga suka sace ɗalibai 287 a ƙauyen Kuriga da Jihar Kaduna. ...
Ya kamata mutane su sani cewa shi azumi ba ya da wani fifikon lada don an yi shi a Makka ko a wani waje. ...
A yanzu saboda ƙarin kuɗin da muka yi cinikin ruwa ya yi baya sosai. Mutane sun rage sayen fiya-wata. ...
Shawara ita ce kada a yi amfani da wani man kanti ko wani sabulu. ...
Wasu na ganin akwai fannoni da dama da gwamnatin Tinubu ta samu tangarda. ...