Headlines

Akwai ƙasashen da ke shirin bai wa Iran makaman nukiliya — Rasha

Akwai ƙasashen da ke shirin bai wa Iran makaman nukiliya — Rasha

Manyan hafsoshin sojan Iran sun yi barazanar mayar wa Amurka da martani mai tsanani kan hare-haren da ta kai. ...

Fararen hula sun yi garkuwa da sojoji 57 a Columbia

Fararen hula sun yi garkuwa da sojoji 57 a Columbia

Rundunar Sojin ƙasar Columbia ta tabbatar da cewa fararen hula sun yi garkuwa da dakarunta guda 57. ...

Matashi ya yi wa maraya ɗan shekara 10 kisan gilla a Zariya

Matashi ya yi wa maraya ɗan shekara 10 kisan gilla a Zariya

Ana zargin matashin ya kashe ƙanin nasa ne saboda yaron ya ki yarda ya yi lalata da shi. ...

Mahaifiyar Babban Editan jaridar Daily Trust ta rasu

Mahaifiyar Babban Editan jaridar Daily Trust ta rasu

A safiyar Litinin ne Allah Ya yi wa mahaifiyar Babban Editan, Hajiya Rabi (Umma) cikawa a Jihar Kano ...

Amurka ta roƙi China ta sa baki kada Iran ta rufe mashigar tekun Hormuz

Amurka ta roƙi China ta sa baki kada Iran ta rufe mashigar tekun Hormuz

…idan Iran ta zaɓi rufe mashigar, sakamakon zai zama “bala’i.” ...