Headlines

Birtaniya Ta Haramta wa Baƙin Likitoci Zuwa Da Iyalansu

Birtaniya Ta Haramta wa Baƙin Likitoci Zuwa Da Iyalansu

Sabuwar matsayar ita ce, duk wanda aka ba shi gurbin aiki a Birtaniya to iya shi aka baiwa. ...

An Kama Dan Sandan Da Ya Harbe Mai Talla A Kasuwar Abuja

An Kama Dan Sandan Da Ya Harbe Mai Talla A Kasuwar Abuja

Ana zargin cewa matashin da ake tuhuma a wata kotun tafi-da-gidanka ya yi yunƙuri tserewa daga hannun ’yan sanda. ...

Abin Da Addini Ya ce Game Da Azumin Ƙananan Yara

Abin Da Addini Ya ce Game Da Azumin Ƙananan Yara

Hanyoyin da za ku bi wajen koya wa kananan yara azumi cikin sauƙi. ...

Babu gawar mutumin da aka tsinta a gefen hanya a Kano — ’Yan sanda

Babu gawar mutumin da aka tsinta a gefen hanya a Kano — ’Yan sanda

Hasalima shi ya ɗaure kansa da kebur ya kwanta a gefen hanya. ...

Manyan Sanatoci sun kai wa Tinubu ziyara bayan dakatar da Sanata Ningi

Manyan Sanatoci sun kai wa Tinubu ziyara bayan dakatar da Sanata Ningi

An dakatar da Sanata Ningi kan zargin da ya yi na cewa an yi cushen N3.7trn a Kasafin Kuɗin bana. ...