Headlines

Gwamnatin Sakkwato za ta kashe N6.7bn wajen ciyarwar Azumi

Gwamnatin Sakkwato za ta kashe N6.7bn wajen ciyarwar Azumi

Kowanne mutum zai samu buhun shinkafa, da na gero da kuma N5,000. ...

Amfanin dabino ga mai azumi

Amfanin dabino ga mai azumi

Amma masu ciwon suga ba a so su ci sama da kwaya 3 a rana, saboda lafiyarsu. ...

Majalisa ta dakatar da Sanatan da ya ce an yi cushen N3trn a Kasafin Kuɗi

Majalisa ta dakatar da Sanatan da ya ce an yi cushen N3trn a Kasafin Kuɗi

Sanata Ningi ya yi ikirarin cewa ana amfani da Kasafin Kuɗi biyu a Nijeriya a halin yanzu. ...

’Yan bindigar da suka sace almajirai a a Sakkwato sun buƙaci fansar N20m

’Yan bindigar da suka sace almajirai a a Sakkwato sun buƙaci fansar N20m

’Yan bindigar da suka sace ɗaliban sun kira malaminsu ta wayar salula. ...

Hatsaniya Ta Barke A Majalisar Dattawa Kan Kuɗin Rabon Tallafi

Hatsaniya Ta Barke A Majalisar Dattawa Kan Kuɗin Rabon Tallafi

Sanatoci na zargin an yi rashin adalci a rabon kuɗin da aka ba su domin al’ummar mazabarsu. ...