Headlines

An rage wa ma’aikata lokutan aiki a Jigawa

An rage wa ma’aikata lokutan aiki a Jigawa

A ranar Juma’a kuma, ma’aikata za su fara aiki da ƙarfe 9 na safe sannan su tashi da ƙarfe 1 na rana. ...

Jami’o’in Najeriya za su shiga yajin aikin gargadi

Jami’o’in Najeriya za su shiga yajin aikin gargadi

Da zarar mambobinmu na SSANU da NASU sun daina aiki, babu wata jami’a da za ta iya aiki. ...

Ban mayar da hankali kan ɗora wa gwamnatin da ta shuɗe laifi ba —Tinubu

Ban mayar da hankali kan ɗora wa gwamnatin da ta shuɗe laifi ba —Tinubu

Ba halina ba ne ɗora wa gwamnatocin da suka shuɗe laifi. ...

Sojin Nijar za su saki Bazoum

Sojin Nijar za su saki Bazoum

Sojojin sun shiga tababa saboda Bazoum ya ce ko an sake zai ci gaba da zama a kasar. ...

Fim ɗin ‘Oppenheimer’ ya kafa tarihi a bikin ba da lambar yabo na Oscars

Fim ɗin ‘Oppenheimer’ ya kafa tarihi a bikin ba da lambar yabo na Oscars

Fim ɗin ‘Oppenheimer’ ne aka fi zaɓa a wannan shekarar, wanda ya mamaye lambobin yabo 7. ...