Headlines

An yi wa ma’aikatan ƙananan hukumomin Gombe ƙarin albashin N5,000

An yi wa ma’aikatan ƙananan hukumomin Gombe ƙarin albashin N5,000

Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da biyan ƙarin albashin Naira 5,000 ga ma’aikatan ƙananan hukumomi ...

Ministan Harkokin Wajen Iran ya isa taron Kungiyar OIC a Turkiyya

Ministan Harkokin Wajen Iran ya isa taron Kungiyar OIC a Turkiyya

Ministan Harkokin Wajen ƙasar Iran ya isa ƙasar Turkiyya domin halartar taron Ƙungiyar Haɗin kan Kasashen Musulmi (OIC) a ranar Asabar. ...

Mahara sun kashe ’yan ɗaurin aure 12 daga Zariya a Filato

Mahara sun kashe ’yan ɗaurin aure 12 daga Zariya a Filato

“Mun tsaya tambayar wasu mutane kwatance, kafin mu farga har sun yi mana ƙawanya sun zagaye motar ta kowace kusurwa, suna ihu cewa a kashe mu… ...

Najeriya ta tura sojoji domin samar da zaman lafiya a Gambia

Najeriya ta tura sojoji domin samar da zaman lafiya a Gambia

Sojojin Najeriya sun taka muhimmiyar rawa wajen dawo da zaman lafiya a rikice-rikicen da aka samu a faɗin Afirka da ma duniya ...

An sallami ƙarin ma’aikata 639 a tashar Muryar Amurka

An sallami ƙarin ma’aikata 639 a tashar Muryar Amurka

An sallami ma’aikata 1,400 a kafar yaɗa labaran, a wani ɓangare na shirin Shugaban Amurka Donald Trump na rage ma’aikata ...