Headlines

Tinubu zai ziyarci ƙasashen Faransa, Rwanda da Kenya

Tinubu zai ziyarci ƙasashen Faransa, Rwanda da Kenya

Shugaba Tinubu zai bar Najeriya ne a ranar Asabar 2 ga watan Mayu. ...

An ƙi sakin waɗanda aka sace bayan fansar miliyan N15

An ƙi sakin waɗanda aka sace bayan fansar miliyan N15

Mazauna yankin sun ce mutanen na daga cikin mutum 28 da aka sace kusan wata guda da ya gabata. ...

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 4 da ƙwato makamai a Sambisa

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 4 da ƙwato makamai a Sambisa

Sojojin sun yi sansani zuwa wani wurin da ake zargin ’yan ta’adda ne a yankin “Charlie Five” bayan bayanan sirri kan motsin ’yan ta& ...

Babu Shugaban da ya taimaki Arewa kamar Tinubu — Uba Sani

Babu Shugaban da ya taimaki Arewa kamar Tinubu — Uba Sani

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da ya karɓi wata tawagar fadar shugaban ƙasa da ke rangadi a yankin Arewa maso Yamma. ...

NAPTIP ta ceto mata 5 da aka yi safarar su a Gombe

NAPTIP ta ceto mata 5 da aka yi safarar su a Gombe

An yi safararsu ne daga Numan a Jihar Adamawa ba bisa ƙa’ida ba, sannan aka bi ta Legas kafin a kai su Ghana. ...