Headlines

Kotu ta ba da belin Natasha kan N50m kan zargin bata sunan Akpabio

Kotu ta ba da belin Natasha kan N50m kan zargin bata sunan Akpabio

Babbr Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin dakatacciyar Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, kan Naira miliyan 50. ...

Kotun Amurka ta daure ’yan Najeriya 5 shekaru 159 kan aikata damfara

Kotun Amurka ta daure ’yan Najeriya 5 shekaru 159 kan aikata damfara

Wata kotu a kasar Amurka ta yanke wa wasu ’yan Najeriya su biyar hukuncin daurin shekaru 159 bisa samun su da da laifin damfarar Amurkawa sama da 100. ...

Ba Atiku kaɗai ba ne matsalar PDP — Gwamna Lawal

Ba Atiku kaɗai ba ne matsalar PDP — Gwamna Lawal

Gwamna ya ce wasu daga cikin matsalolin jam’iyyar na da alaƙa da girman kan da wasu shugabannin jam’iyyar ke yi. ...

An ɗaure mutum 7 kan yi wa ɗan sanda rauni a Kano

An ɗaure mutum 7 kan yi wa ɗan sanda rauni a Kano

Kotun ta kuma zartar musu da hukuncin share magudanan ruwan unguwanninsu. ...

’Yan bindiga sun kashe manoma 24 a Katsina

’Yan bindiga sun kashe manoma 24 a Katsina

’Yan bindiga sun kashe akalla manoma 20 da wasu mutum uku da kuma wani dan sinitiri a jihar Katsina. ...