Headlines

Yau za a buɗe Masallacin Sheikh Dahiru Bauchi

Yau za a buɗe Masallacin Sheikh Dahiru Bauchi

Ana sa ran fiye da mutu, 5000 za su yi Sallah a cikin masallacin da Mahiy Nyass zai jagoranta. ...

Mai Keke-Napep ya mayar da N2.4m da ya tsinta a Taraba

Mai Keke-Napep ya mayar da N2.4m da ya tsinta a Taraba

Fasinja ya manta da jakar dauke da naira miliyan 2.4 a birnin Jalingo na Jihar Taraba. ...

Mazauna Abuja sun koka kan ayyukan masu safarar miyagun ƙwayoyi  

Mazauna Abuja sun koka kan ayyukan masu safarar miyagun ƙwayoyi  

Wani mazaunin yankin, Patrick Odion ya ce, yana shirin ƙaura saboda yanayin tabarbarewar tarbiyyar yankin. ...

Biden ya caccaki Trump kan goyon bayan Rasha a mas’alar NATO

Biden ya caccaki Trump kan goyon bayan Rasha a mas’alar NATO

Ina ta aiki ba dare ba rana don ganin an tsagaita buɗe wuta nan take na tsawon makonni shida a Gaza. ...

An yi wa Bajamushe allurar Covid-19 sau 217 ba ta yi tasiri ba

An yi wa Bajamushe allurar Covid-19 sau 217 ba ta yi tasiri ba

An yi wa wannan mutumin waɗannan allurai har sau 217 a cikin watanni 29.  ...