Headlines

HOTUNA: Yadda mota ta fado daga saman gada a Abuja

HOTUNA: Yadda mota ta fado daga saman gada a Abuja

Motar ta fado daga saman gadar da misalin karfe 3 na rana. ...

’Yan fashi sun kai hari bankuna da ofishin ’yan sanda a Kogi

’Yan fashi sun kai hari bankuna da ofishin ’yan sanda a Kogi

’Yan fashi da makamin sun riƙa tayar da bama-bamai a bankunan da suka kaiwa hari. ...

An ba gwarzuwar musabaƙar Alkur’ani kujerar Hajji da N5m a Gombe

An ba gwarzuwar musabaƙar Alkur’ani kujerar Hajji da N5m a Gombe

Matashiyar ta lashe gasar musabaƙar Alkur’ani ta duniya da aka gudanar a kasar Jodan. ...

Yadda Wigwe ya taimaki iyalina lokacin da Ganduje ya sauke ni daga gadon sarauta — Sanusi

Yadda Wigwe ya taimaki iyalina lokacin da Ganduje ya sauke ni daga gadon sarauta — Sanusi

Na yi tunanin zan riga Wigwe rasuwa don haka na bar masa wasiyyar kulawa da karatun ’ya’yana. ...

’Yan bindiga sun sace dalibai 100 da firinsifal a Kaduna

’Yan bindiga sun sace dalibai 100 da firinsifal a Kaduna

Mahara sun harbi wani dalibi sannan suka sace wasu kimanin 100 da firinsifal dinsu a wata makarantar gwamnati a Jihar Kaduna. ...