Headlines

Gwamnan Filato Ya Sa A kamo Wadanda Suka Kashe Makiyayi

Gwamnan Filato Ya Sa A kamo Wadanda Suka Kashe Makiyayi

Gwamnan Filato, Caleb Mutfwang, ya umarci jami’an tsaro da su zakulo wadanda suka kashe wani Bafulatani dan shekara 17 suka hallaka shanu 35 a Karamar ...

’Yan Sa Kai Sun Yi Wa Limami Yankan Rago A Zamfara

’Yan Sa Kai Sun Yi Wa Limami Yankan Rago A Zamfara

Sau dauki limamin a kan babur inda suka kai shi wajen gari suka kashe shi ...

Sheikh Yasser Dossary ya dawo limanci a Masallacin Harami

Sheikh Yasser Dossary ya dawo limanci a Masallacin Harami

Sheikh Sudais ya sanar da dawowar Sheikh Yasir Ad Dawsary limanci a Masallacin Harami da wasu limamai biyu a Masallacin Madina ...

An tsige shugabannin majalisa da na kananan hukumomi 4 a Jigawa

An tsige shugabannin majalisa da na kananan hukumomi 4 a Jigawa

Ana zargin shugabannnin kananan hukumomin da badakala, ’yan majalisar kuma shirin tsige shugabansu ...

MDD ta tabbatar da sace mata ’yan gudun hijira sama da 200 a Borno

MDD ta tabbatar da sace mata ’yan gudun hijira sama da 200 a Borno

Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da rahoton Aminiya kan sace mata ’yan gudun hijira sama da 200 a Jihar Borno. ...