Headlines

Ɗan Majalisa ya rasa tikitin APC na sake takara a Katsina

Ɗan Majalisa ya rasa tikitin APC na sake takara a Katsina

Ɗanlami, wanda ke wa’adinsa na biyu a majalisar, ya rasa tikitin jam’iyyar ne bayan tattaunawa mai tsawo da shugabannin jam’iyyar da masu ruwa da tsak ...

Surajo Mai Asharalle ya rasu

Surajo Mai Asharalle ya rasu

Alhaji Surajo ya yi fice a wajen waƙar Hausar nan da ake kira Asharalle. ...

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a Kano 

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a Kano 

CSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ua bayyana cewa wasu daga cikin fursunonin ba su da cikakken ilimin karatun Alƙur’ani lokacin da aka kawo su gidan gy ...

Miji ya tsere bayan kashe matarsa

Miji ya tsere bayan kashe matarsa

Majiyar Aminiya ta tattaro cewa mijin ya kai gawar matarsa ɗakin ajiye gawa bayan faruwar lamarin, sannan ya tsere zuwa inda ba a sani ba. ...

An yi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sakkwato

An yi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sakkwato

Mazauna yankin sun bayyana cewa maharan sun shafe kimanin awa biyu sun cin karensu babu babbaka, ba tare da jami’an tsaro sun kawo ɗauki ba. ...