Headlines

Tinubu zai je jaje bayan kisan fiye da mutum 100 a Benuwe

Tinubu zai je jaje bayan kisan fiye da mutum 100 a Benuwe

A ƙarshen mako ne dai aka samu munanan hare-haren da suka yi sanadin kashe fiye da mutum 100 a Jihar Benuwe. ...

Gwamnati ta kasa ɗaukar matakin da ya dace a kan kashe-kashen Benuwe — Atiku

Gwamnati ta kasa ɗaukar matakin da ya dace a kan kashe-kashen Benuwe — Atiku

Tinubu ya ba da umarnin binciko waɗanda ke da alhakin hare-haren da suka janyo salwantar rayukan fiye da mutum 100 a Benuwe. ...

Tinubu ya bayar da umarnin binciken hare-haren Benuwe

Tinubu ya bayar da umarnin binciken hare-haren Benuwe

Tinubu ya umarci gwamnan jihar da ya jagoranci yin sulhu tsakanin waɗanda rikicin ya shafa. ...

Iran ta rataye mutumin da ta kama yana yi wa Isra’ila leƙen asiri

Iran ta rataye mutumin da ta kama yana yi wa Isra’ila leƙen asiri

Wannan ne karo na uku a baya-baya nan da Iran ke aiwatar da hukuncin kisa saboda zargin leƙen asiri ga Isra’ila. ...

KADSEMA da IOM sun fara tantance ɓarnar da ambaliya ta yi a Kaduna

KADSEMA da IOM sun fara tantance ɓarnar da ambaliya ta yi a Kaduna

Bayanan da ake sa ran samu za su taimaka wajen tallafa wa waɗanda lamarin ya shafa. ...