Headlines

Taurarin Zamani: Alhassan Kwalle (Bakin Wake)

Taurarin Zamani: Alhassan Kwalle (Bakin Wake)

Bakin Wake ya ce a yakan ji ba dadi idan aka kira shi domin tsaya wa wani wanda ya aikata ba daidai ba a masana’antar. ...

Nikki Haley ta janye daga neman tikitin takara bayan shan kaye a hannun Donald Trump

Nikki Haley ta janye daga neman tikitin takara bayan shan kaye a hannun Donald Trump

A cikin manyan abokan hamayyar Trump, Haley ce kaɗai ta rage a cikin masu neman tikitin takarar. ...

Gwamnatin Kano ta ƙaryata rahoton barkewar cutar ƙyanda

Gwamnatin Kano ta ƙaryata rahoton barkewar cutar ƙyanda

An ruwaito samun bullar cutar ƙyanda a unguwar Sharada, Madatai, da kuma Gandun Albasa. ...

RA’AYI: Tsakanin Kano da Lagos

RA’AYI: Tsakanin Kano da Lagos

Daga Suleiman A Suleiman Masana Tattalin Arziki na da wani tsari da suke kira Hasken Dare. Wato adadin  hasken da ake iya gani a birni, ƙasa, ko nahiy ...

An kashe mutane 7 ‘yan gida ɗaya da wasu 38 a Binuwai

An kashe mutane 7 ‘yan gida ɗaya da wasu 38 a Binuwai

Cikin waɗanda suka mutun akwai akalla manoma 12 da ba su ji ba ba su gani ba. ...