Headlines

Harin Benuwe: ’Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zanga

Harin Benuwe: ’Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zanga

Masu zanga-zangar sun fito ne domin nuna fushinsu kan hare-haren da aka kai jihar. ...

Takarar Tinubu: Rikici ya ɓarke a APC bayan Ganduje ya ƙi goyon bayan Shettima

Takarar Tinubu: Rikici ya ɓarke a APC bayan Ganduje ya ƙi goyon bayan Shettima

Ganduje ya yi jawabi ba tare da ambaton sunan Shettima ba, wanda hakan ya haifar da rikici. ...

Yadda wani ɗan sanda ya rasu a hanyar zuwa ɗaurin aurensa

Yadda wani ɗan sanda ya rasu a hanyar zuwa ɗaurin aurensa

SP Gumau ya rasu ne da misalin ƙarfe 9 yayin da ake shirin ɗaura masa aure da misalin ƙarfe 10. ...

HOTUNA: Yadda aka yi sulhu da ƙasurgumin ɗan fashin daji Ado Aliero a Katsina

HOTUNA: Yadda aka yi sulhu da ƙasurgumin ɗan fashin daji Ado Aliero a Katsina

An zauna da Ado Aliero da Kamilu Buzaru da Dogo Nahali da Wada Jargaba da Dahiru Buzu haka ma da Nagoggo. ...

Masu ƙwacen waya sun kashe ma’aikacin Jami’ar Northwest a Kano

Masu ƙwacen waya sun kashe ma’aikacin Jami’ar Northwest a Kano

Mutumin ya rasu bayan da aka garzaya da shi Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano ...