An kashe masu garkuwa da mutane da kuɓutar da wasu
Cikin nasarorin jami’an tsaron an ceto mutanen da aka sace, da kashe wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da kuma ƙwato manyan bindigogi ...
Cikin nasarorin jami’an tsaron an ceto mutanen da aka sace, da kashe wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da kuma ƙwato manyan bindigogi ...
Tsohon ministan ya ce babu abin da talaka ya samu a mulkin Tinubu face baƙar azaba. ...
Binta mai shekara 56, an kama ta ne a ranar Laraba a filin jirgin saman Brisbane a lokacin da ta isa ƙasar Papua New Guinea, inda take zaune. ...
Mazauna garin sun shaida wa Daily Trust cewa, an tsinci gawar ne a ranar Alhamis a wata gona da ke kan hanyar wucewa kusa da wani wuri da aka fi sani ...
Fayemi ya ce akwai abubuwa da dama da ya kamata Najeriya ta samu a mulkin dimokuraɗiyya amma ba ta samu ba. ...