Headlines

Ɗan shekara 60 ya rasu bayan faɗawa a rijiya a Kano

Ɗan shekara 60 ya rasu bayan faɗawa a rijiya a Kano

Wani direba ɗan shekara 60 ya rasu bayan ya faɗa a cikin rijiya a kan titin Haɗeja Road da ke Kano. ...

Ya kamata a kori shugaban INEC —Obasanjo

Ya kamata a kori shugaban INEC —Obasanjo

Tsohon shugaban Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci a kori Shugaban Hukumar Zabe ta Kasar (INEC) Farfesa Mahmood Yakubu da wasu manyan jami’a ...

Tinubu ya isa Brazil don halartar taron G20

Tinubu ya isa Brazil don halartar taron G20

Shugaba Bola Tinubu ya sauka a birnin Rio de Janeiro na ƙasar Brazil domin halartar taron kasashe 20 masu karfin tattalin arziki (G20), wanda za a gud ...

Yadda jiragen yaƙi suka halaka ’yan ta’adda a Zamfara

Yadda jiragen yaƙi suka halaka ’yan ta’adda a Zamfara

Jiragen Sojin Nijeriya sun halaka ɗimbin ’yan ta’adda da ke shirin kai hari a yankin Ƙaramar Hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara. ...

NAJERIYA A YAU: Ƙalubalen da zai yi wa zaɓaɓɓen Gwamnan Ondo Dabaibayi

NAJERIYA A YAU: Ƙalubalen da zai yi wa zaɓaɓɓen Gwamnan Ondo Dabaibayi

Kama daga rikicin cikin gida a jam’iyyarsa ta APC zuwa ga barazanar jam’iyyun adawa da muradun al’ummar da ya yi wa alƙawura, anya zaɓaɓɓen Gwamnan On ...