Ana shirin mayar da rantsar da Shugaban Nijeriya zauren majalisa
Ita dai Majalisar Dokokin Nijeriya ta 10 ta yi fice wajen dauko batutuwan da ke haifar da cece-kuce. ...
Ita dai Majalisar Dokokin Nijeriya ta 10 ta yi fice wajen dauko batutuwan da ke haifar da cece-kuce. ...
Bankin Duniya ya yi kira da a ba da fifiko ga sauye-sauyen tsarin da ke inganta ci gaban kamfanoni masu zaman kansu. ...
Babu ayyukan a zo a gani idan ka duba biliyoyin kudin da ke shiga jihar. ...
Gwamnatin Jamus ya yi marhabin da yarjejeniyar kasuwanci da aka cimma tsakanin Washington da Beijing a birnin Landan. ...
Makiyayan Fulani Musulmai masu yawo da dabbobi sun daɗe suna samun saɓani da manoma da suke zaune a Jihar Filato. ...