Headlines

Mokwa: Zulum ya kai ziyarar jaje Neja, ya bayar da tallafin N300m

Mokwa: Zulum ya kai ziyarar jaje Neja, ya bayar da tallafin N300m

Zulum ya buƙaci sauran gwamnoni da su tallafa wa waɗanda ambaliyar ruwan ta shafa a Mokwa. ...

Ana zargin uwa da kashe ’yarta kan Naira 100 a Zariya

Ana zargin uwa da kashe ’yarta kan Naira 100 a Zariya

Yanzu haka dai ‘yan sanda na bincike kan lamarin. ...

Ranar Dimokuraɗiyya: Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi

Ranar Dimokuraɗiyya: Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi

Sanarwar ta kuma bayyana cewa ba za a yi faretin bikin a bana ba. ...

Na shirya yin haɗaka don ƙalubalantar Tinubu a 2027 – Amaechi

Na shirya yin haɗaka don ƙalubalantar Tinubu a 2027 – Amaechi

Amaechi ya ce ya shirya yin haɗa da wasu don kayar da Tinubu a zaɓen 2027. ...

Majalisar Dokokin Kuros Riba ta dakatar da shugabar ƙaramar hukuma na wata 3

Majalisar Dokokin Kuros Riba ta dakatar da shugabar ƙaramar hukuma na wata 3

Majalisar ta ce an ɗauki matakin ne domin samun damar gudanar da bincike kan wasu zarge-zarge da ake yi wa shugabar. ...