Headlines

HOTUNA: Yadda magoya bayan APC suka tarbi Gawuna a Kano

HOTUNA: Yadda magoya bayan APC suka tarbi Gawuna a Kano

Wannan ita ce ziyarar Gawuna ta farko tun bayan da APC ta fadi zaben gwamnan jihar. ...

An karrama dan agajin da ya tsinci miliyan 100

An karrama dan agajin da ya tsinci miliyan 100

Dan agajin ya tsinci sama da Naira miliyan, amma ya mika su ga ‘yan sanda domin nemo mai su. ...

Gwamnatin Kano ta fara shirye-shiryen bikon Sheikh Daurawa

Gwamnatin Kano ta fara shirye-shiryen bikon Sheikh Daurawa

Sheikh Daurawa ya ajiye mukaminsa a ranar Juma’a, biyo bayan kalaman gwamnan jihar. ...

‘Najeriya ta fi kowace kasa yawan mahaddata Alkur’ani a duniya’

‘Najeriya ta fi kowace kasa yawan mahaddata Alkur’ani a duniya’

Shehun malamin ya ce Najeriya ta sha bamban da sauran kasashe wajen haddar Alkur’ani. ...

’Yan sanda sun cafke mai safarar mutane a Kaduna

’Yan sanda sun cafke mai safarar mutane a Kaduna

Rundunar ta ce za su gurfanar da mutumin idan suka kammala bincike. ...