Headlines

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Matsalar Kwacen Waya

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Matsalar Kwacen Waya

’Yan Najeriya suna ci gaba da nuna damuwa da yadda rahotannin kwace-kwacen waya suke karuwa a sassan daban-daban na kasa.   Daya daga cikin rahot ...

Mijina bai saci kuɗin Nijeriya ba — Maryam Abacha

Mijina bai saci kuɗin Nijeriya ba — Maryam Abacha

Marigayi Janar Sani Abacha ya jagoraci Nijeriya ne ƙarƙashin mulkin soji tsakanin 1993 zuwa 1998. ...

’Yar gudun hijira ta haifi ’yan 4 a Benuwe

’Yar gudun hijira ta haifi ’yan 4 a Benuwe

Ungozomai sun karbi haihuwar a gida saboda babu lokaci da kuma kudin kai ta asibiti. ...

Bom ya kashe masu yawon murnar sallah a Sakkwato

Bom ya kashe masu yawon murnar sallah a Sakkwato

Waɗanda lamarin ya rutsa da su da ke kan babura na hanyarsu ta dawowa daga yawon bikin sallah a ƙauyen Gwabro. ...

Isra’ila ta ƙwace jirgin ruwa a hanyar kai agaji Gaza

Isra’ila ta ƙwace jirgin ruwa a hanyar kai agaji Gaza

Jimillar mutane 12 ne ke cikin jirgin, ciki har da masu fafutuka 11 da kuma ɗan jarida guda ɗaya. ...