Headlines

Sojoji sun kashe wani kwamandan ’yan ta’adda a Yobe

Sojoji sun kashe wani kwamandan ’yan ta’adda a Yobe

Sojojin sun ƙwato bindigogi ƙirar AK47 da harsasai da kuma babur daga hannun kwamandan da aka kashe. ...

Zai fi kyau Tinubu ya mayar da hankali kan ’yan Nijeriya ba Zaɓen 2027 ba — ACF

Zai fi kyau Tinubu ya mayar da hankali kan ’yan Nijeriya ba Zaɓen 2027 ba — ACF

Gwamnonin jam’iyyar APC 22 a faɗin ƙasar sun amince da cewa Bola Tinubu ne ɗan takararsu a zaɓen 2027 mai zuwa. ...

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Fara Sana’a Ba Tare Da Jari Ba

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Fara Sana’a Ba Tare Da Jari Ba

Fara sana’a na cikin manyan jerin kalubalen da ’ƴan Najeriya suke fuskanta sakamakon wasu dalilai wadanda suka hada da rashin ilimi, ko Rashin wanda z ...

Ɓarawon waya ya kashe babban jami’in soja da wuƙa a Kaduna

Ɓarawon waya ya kashe babban jami’in soja da wuƙa a Kaduna

Ɓarawon ya kashe sojan ta hanyar daɓa masa wuƙa a ƙirji. ...

Matawalle ya yi wa Gwamna Lawal da wasu tayin shiga APC

Matawalle ya yi wa Gwamna Lawal da wasu tayin shiga APC

Matawalle ya ce matuƙar Gwamna Lawal na son ci gaban Zamfara ya kamata ya koma APC. ...